Isaiah 32:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama wawa maganar wauta yakan yi, zuciyarsa ta cika da mugunta, yana aikata abubuwan rashin sanin Allah yana baza kurakurai game da Ubangiji; yana barin mayunwata da yunwa ya kuma hana masu ฦ™ishirwa ruwan sha.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ูˆูŽุงูˆูŽุง ูŠูŽู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุซูุŒ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽ ุชูŽู†ูŽ ุดูุฑูู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽูŠู ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ ุฑูŽุดูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽุจูŽุธูŽ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุง ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽฺจูŽู„ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุฌูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽ ุซููƒูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽุฑู’ุณูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽุจูŽุฑู’ ู…ูŽูŠู’ ุฌูู†ู’ ฺงูุดูู†ู’ ุถููˆูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูุดูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dakiki yakan yi maganar wauta ya kuma yi tunanin mugayen ayyukan da zai aikata. Abin da dakiki yakan aikata da abin da yakan faษ—a, duk ษ“atanci ne ga Allah, bai kuwa taษ“a ciyar da masu jin yunwa ba, ko ya ba masu jin ฦ™ishi ruwa su sha.