Isaiah 32:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matakan mazambaci mugaye ne, yana ฦulla mugayen shirye-shirye don yฤ hallaka talakawa da ฦarairayi, ko saโad da roฦon mai bukata da gaskiya ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุซููุซู ูููู ูููููููุงููููู ุซููุชูุฑูุณู ู
ููุบูููููฐ ููููฐุ ูููููู ฺงูุฑฺูงูุฑููุงู ู
ููุบูููููฐูู ุฏูุจูุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุซููุซู ู
ูุชูููููุชู ุฏู ููููู
ููุงูู
ููู ฺงูุถูููุงุ ูููุงู ุฏูู
ูุง ููููููู ู
ููู ุจฺูงูุงุชู ุบูุณููููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mugu ne shi, yana kuwa yin mugayen abubuwa, yakan yi shiri don ya lalatar da matalauta da ฦarya, ya kuma hana su samun hakkinsu.