Isaiah 33:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaitonka, ya kai mai hallakarwa, kai da ba a hallakar da kai ba! Kaitonka, ya maciya amana, kai da ba a ci amanarka ba! Saโ€™ad da ka daina hallakarwa, za a hallaka ka; saโ€™ad da ka daina cin amana, za a ci amanarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ุชููˆุงู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽูŠู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽุŒ ุจูŽุนูŽุชูŽูปูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูƒูŽุจูŽ! ูƒูŽูŠู’ุชููˆุงู†ู’ูƒูŽุŒ ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽูŠู’ ุซูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุŒ ุจูŽุนูŽุชูŽูปูŽ ุซูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุฑู’ูƒูŽ ุจูŽ! ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽุฏูŽูŠู’ู†ูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽุŒ ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงูƒูŽุž ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽุฏูŽูŠู’ู†ูŽ ุซูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุŒ ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ุซู ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุฑู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Magabtanmu sun shiga uku! Sun yi fashi sun ci amana, ko da yake ba wanda ya yi musu fashi ko cin amana. Amma lokacinsu na fashi da na cin amana zai ฦ™are, su ne kuma za a yi wa fashi da cin amana.