Isaiah 33:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shi ne mutumin da zai zauna a bisa, wanda mafakarsa za tฤƒ zama kagarar dutse. Za a tanada abincinsa, kuma ruwa ba zai kฤsa masa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูุฑูู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ุธูŽูˆู’ู†ูŽุงูˆูŽุง ู„ูŽุงฺขููŠูŽุŒ ูˆูุฑูู†ู’ ูปููŠูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽฺขูŽูƒูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูŽุจูู†ู’ุซูู†ู’ุณูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ุชูŽู†ูŽุฏูŽ ู…ูŽุณูŽ ูƒูู„ู‘ูู…ู’ุŒ ุถููˆูŽู†ู’ุณูŽ ู†ูŽุดูŽุง ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุงุซู‘ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ku yi nasara, ku kuma zauna lafiya kamar kuna cikin kagara mai ฦ™arfi. Za ku sami abincin da za ku ci da ruwan da za ku sha.