Isaiah 33:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ka yi mana jinฦai; muna marmarinka. Ka zama ฦarfinmu kowace safiya, cetonmu a lokacin damuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ูููู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ู
ููู ุณูุง ุฐููุซูููุง ุบูุฑูููฐููุ ููุณูููุซูููฐ ฺงูุฑฺูขูููู
ู ูููุงูููุซูููฐ ุณูุงฺขูููุ ู
ููู ุซูููฐุชููุงููู
ู ููู
ู ุงูู ูููุงูููุซููู ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka yi mana jinฦai. Muna sa zuciyarmu gare ka. Ka dinga kiyaye mu yau da gobe, ka kuma cece mu a lokatan wahala.