Isaiah 33:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku duba Sihiyona, birnin shagulgulanmu; idanunku za su ga Urushalima, mazauni mai lafiya, tentin da ba za a taษa gusar ba; wanda ba a taษa tumษuke turakunsa ba, ko a tsinke igiyoyinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขู ุนูุฏููุงู ุนููููู ุณููููููุงูููุ ุจูุฑููู ุนูููุฏู ู
ูููููฐูููู ุจููููููููู ุฏู ุนููู ฺูุงุฑูุง! ฺููขู ุนูุฏููุงู ุนููููู ุนูุฑููุดููููู
ู! ุฐูุงูู ุบู ููุฑููู ุฐูู
ู ู
ููู ููุงฺขูููุ ููู
ูุฑู ุชูููฐููุชููู ุฏู ุจูุฐูุงุนู ููููุฑู ุจูุ ููููุฏู ุจูุฐูุงุนู ุชููปู ุชูู
ููปูููููฐ ฺงูุณููุงูุดููู ฺููขูุงููุฑูุชูุจูุ ุงููุบููููุงูููููุชู ููู
ู ุจูุฐูุงุนู ุชููปู ฺูููููููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku duba Sihiyona, birni inda muke idodinmu. Ku duba Urushalima! Za ta zama wurin zama mai lafiya! Za ta zama kamar alfarwar da ba ta taษa gusawa ba, wadda ba a taษa tumษuke turakunta ba, igiyoyinta kuma ba su taษa tsinkewa ba.