Isaiah 33:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An gudu an bar manyan hanyoyi, babu matafiye a kan hanyoyi. Aka keta yarjejjeniya, an rena shaidunsa ba a kuwa ganin girman kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงุจู ู
ูุงุณู ุชฺูขููู ุงูู ูููููููุงูููุ ู
ูุงุณู ุชฺูขูููููฐ ุชฺูขูููููฐ ุณููู ูปูุซูููฐ ุฏูุบู ุญูููููุ ุนููู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ุนููู ุฑูููฐูู ู
ูุบูููุฑู ุดูููุฏูุ ุจูุนูููู
ู ุบููููู ุบูุฑูู
ููู ูููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manyan karauku suna da hatsari har ba mai iya binsu. Aka keta yarjejeniya, aka ta da sharuษa. Ba a kuma ganin girman kowa.