Isaiah 34:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku zo kusa, ku alโ€™ummai, ku kuwa saurara ku kasa kunne, ku mutane! Bari duniya ta ji, da kuma dukan abin da yake cikinta, duniya, da dukan abin da yake fitowa daga gare ta!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุฐููˆุงู’ ูƒูุณูŽุŒ ูƒููˆ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูุฌูุž ูƒููƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐุŒ ูƒููˆ ฺงูŽุจููŠู„ู! ุจูŽุฑู ฺงูŽุณูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ุณูุฌูุŒ ุจูŽุฑู ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูุชููˆุงู’ูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ุณููƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku zo, ku jama'ar dukan al'ummai! Ku tattaru ku kasa kunne. Bari dukan duniya, da kowane mai zama cikinta, ya zo nan ya kasa kunne.