Isaiah 34:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mujiyar hamada da mujiya mai kuka za su mallake ta; babban mujiya da hankaka za su yi sheฦa a can. Allah zai miฦe a kan Edom magwajin balaโi da maโaunin kango.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูููโุบููู ุฏู ุบูุบฺููขู ุฐูุงุณู ู
ูููููู ฺงูุณูุฑูุ ู
ูุฌููู ุฏู ุญููููููู ุฐูุงุณู ุฐููููู ุนูุซูููููุชูุ ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ุถูููุซูููู ุชูุฑฺูขูููฐ ฺงูุณูุฑูุ ุฐููู ู
ูููุฏู ุนูุชู ู
ูุฑูุฑู ุตฺูขูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุชูููููฐ ููุงฺขููู ุญูููุชููุฑู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mujiyoyi da hankaki su ne za su gฤji ฦasar. Ubangiji zai maishe ta marar amfani, kamar yadda take tun kafin halitta.