Isaiah 36:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta goma sha huɗu ta mulkin Sarki Hezekiya, Sennakerib sarkin Assuriya ya kai wa dukan birane masu kagaran Yahuda yaƙi ya kuma kame su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا حُطُ تَمُلْكٍ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ نَ يَهُودَ، سَيْ سَرْكِے سٜىٰنَّكٜىٰرِبْ نَ أَسُّرِيَ يَكَيْ يَاڧِ عَكَنْ دُكَنْ بِرَنٜىٰ مَاسُ كَتَنْغَ نَ يَهُودَ، يَكُوَ ڨُوثٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta goma sha huɗu da Hezekiya yake sarautar Yahuza, sai Sennakerib Sarkin Assuriya ya tasar wa birane masu kagara na Yahuza, ya kame su.