Isaiah 36:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka kuma, na zo ne in faษa in kuma hallaka wannan ฦasa ba tare da Ubangiji ba? Ubangiji kansa ya faษa mini in tasar wa wannan ฦasa in kuma hallaka ta.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ูููู ฺูู
ูููู ู
ููู ููููุฑู ุฐูููุง ูููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูููููููู ฺงูุณูุฑู ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ฺููขููู ููููููููฐูู ุจูุ ุงููููุ ููููููููฐูู ููููฐ ููุซูููฐ ู
ูููุ โนููููููุฑู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑู ูููู ููููููููุงุชูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana tsammani na tasar wa ฦasarka na kuma lalatar da ita ba tare da taimakon Ubangiji ba? Ubangiji da kansa ne ya faษa mini in tasar wa ฦasarka in lalatar da ita.โ