Isaiah 36:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sarkin yaฦ™in ya amsa ya ce, โ€œKuna tsammani ga maigidanku da ku ne kawai maigidana ya aiko ni in yi waษ—annan maganganu, ba ga mutanen da suke zama a kan katanga ba, waษ—anda kamar ku, za su ci kashinsu su kuma sha fitsarinsu?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽูƒููŠู„ูู†ู’ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุจูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒู ุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูœู‰ูฐู†ูุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุญูŽุฑู’ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆ ุนูŽูƒูŽ ฺงูŽุฏู‘ูŽุฑูŽ ุฐูŽุงุณูุดูŽุง ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุญูŽุฑู’ ุณูุซู ูƒูŽุงุดูู†ู’ุณูุŒ ุณูุดูŽุง ฺขูฺŸูŽุฑูู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya amsa ya ce, โ€œKuna tsammani babban sarki ya aiko ni don in daษ—a wa ku da sarki kurum dukan magana? Sam, ina magana ne da jama'ar da suke a kan garu, waษ—anda za su ci kฤshinsu su kuma sha fitsarinsu, kamar yadda ku kanku za ku yi.โ€