Isaiah 36:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da sarki ya ce kada ku bar Hezekiya ya ruɗe ku. Ba zai cece ku ba!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ سَرْكِنْ، ‹كَدَ كُيَرْدَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَرُوطٜىٰكُ، غَمَا بَذَيْ عِيَ كُٻُتَرْ دَكُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana muku kashedi, cewa kada ku yarda Hezekiya ya ruɗe ku, Hezekiya ba zai iya cetonku ba.