Isaiah 36:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku bar Hezekiya ya rarashe ku ku dogara ga Ubangiji saโad da ya ce, โTabbatacce Ubangiji zai cece mu; ba za a ba da wannan birni a hannun sarkin Assuriya ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููู
ู ููููุฑูุฏู ููููฐุฒูููฐูููู ููุณูุง ููุฏููุงูุบูุฑู ุนููููู ููููููููฐูู ุฏู ุซูููฐูู ยซุจูุงุจู ุดููููุ ููููููููฐูู ุฐููู ูููปูุชูุฑู ุฏูู
ููุ ุจูุฐูุงุนู ุจูุงุฏู ุจูุฑูููููููู ุงูู ุญูููููู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ุจูุยป โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada kuma ku bari ya rinjaye ku ku dogara ga Ubangiji, har ku sa tsammani Ubangiji zai cece ku, ya hana sojojinmu na Assuriya su cinye birninku.