Isaiah 36:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ku bar Hezekiya ya ruɗe ku sa’ad da ya ce, ‘ Ubangiji zai cece mu.’ Allahn wata al’umma ya taɓa ceci ƙasarsa daga hannun sarkin Assuriya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُيَرْدَ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَرُوطٜىٰكُ يَثٜىٰ «يَهْوٜىٰهْ ذَيْ كُٻُتَرْ دَمُو؞» أَݣَويْ وَنِ اللَّهْ نَوَتَ أَلْعُمَّ وَنْدَ يَتَٻَ كُٻُتَرْدَ ڧَسَرْسَ دَغَ حَنُّنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku bar Hezekiya ya ruɗe ku, da cewa Ubangiji zai kuɓutar da ku. Ko gumakan waɗansu al'ummai sun ceci ƙasashensu daga Sarkin Assuriya?