Isaiah 36:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina allolin Hamat da na Arfad? Ina allolin Sefarfayim? Sun fanshi Samariya daga hannuna?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุง ุงููููููุงููููู ููู
ูุชู ุฏู ุงููุฑฺูขูุฏูุ ุงููููุง ุงููููููุงููููู ุณูููฐฺขูุฑูููููู
ูุ ูููุงู ุงููููููุงููููู ุณููู ุนููู ูููปูุชูุฑูุฏู ุณูู
ูุฑููู ุงูู ููููููููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina suke yanzu, wato gumakan Hamat da na Arfad? Ina gumakan Sefarwayim? Ba ko ษaya da ya ceci Samariya, ko ba haka ba?