Isaiah 36:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanne cikin dukan allolin ƙasashen nan ya iya ceton ƙasarsa daga gare ni? Yaya kuwa Ubangiji zai iya ceci Urushalima daga hannuna?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ دُكَنْ أَلُّواْلِنْ ڧَسَاشٜىٰنَّنْ، وَنٜىٰ اللَّهْ نٜىٰ يَتَٻَ كُٻُتَرْدَ ڧَسَرْسَ دَغَ هَنُّونَ، حَرْ دَ ذَاعَ ثٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ عِيَ كُٻُتَرْدَ عُرُوشَلِيمَ دَغَ هَنُّونَ؟› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yaushe ko gunki ɗaya na dukan waɗannan ƙasashe ya taɓa ceton ƙasarsa daga babban sarkinmu? To, yanzu me ya sa kuke tsammani Ubangiji zai ceci Urushalima?”