Isaiah 36:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarkin yaƙin ya ce musu, “Ku faɗa wa Hezekiya. “ ‘Ga abin da babban sarki, sarkin Assuriya, ya faɗa. A kan me kake dangana wannan ƙarfin halinka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَكِيلِنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَثٜىٰ مُسُ سُڢَطَا وَ هٜىٰزٜىٰكِيَ ثٜىٰوَ «بَبَّنْ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَثٜىٰ، ‹عَكَنْ مٜىٰكَكٜىٰ دُواْغَضَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugaban Assuriyawa ya faɗa musu, cewa babban sarki yana so ya san ko me ya sa sarki Hezekiya yake dogara ga kansa.