Isaiah 36:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu duba, kana dogara ga Masar, wannan ษ—an tsinken kyauron dogarawa, wanda zai soki hannun mutum yฤƒ kuma ji masa rauni in ya dangana a kansa! Haka Firโ€™auna sarkin Masar yake ga duk wanda ya dogara da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุงุดูุŒ ูŠูŽู†ู’ุฐู ูƒูŽู†ูŽ ุฏููˆุงู’ุบูŽุถูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽุฑูŽู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑูŽุŒ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุงู•ูู†ู’ ูƒูŽุง ุฌูู†ู’โ€Œุบูู†ูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ูƒูŽุฑู’ูŠูœู‰ูฐ ุชูŽุณููˆุงู’ูƒู ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุž ุญูŽูƒูŽ ฺขูุฑู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุฏููˆุงู’ุบูŽุถูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana sa zuciya Masar za ta taimake ka, to, wannan ya zama kamar ka ษ—auki kyauro ya zama sandan dogarawa, zai karye, ya yi wa hannunka sartse. Haka Sarkin Masar yake ga duk wanda ya dogara gare shi.โ€