Isaiah 37:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce ka ji abin da sarakunan Assuriya suka aikata ga dukan ƙasashe, suna hallaka su tas. Kai kuwa za ka tsira ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، كَجِ يَدَّ سَرَاكُنَنْ أَسُّرِيَ سُكَيِ دَ دُكَنْ ڧَسَاشٜىٰ، يَدَّ سُكَ هَلَكَاسُ غَبَاطَيَ؞ كَيْ نٜىٰ كَنَ ڟَمَّنِ ذَاكَ كُٻُتَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka dai ji abin da Sarkin Assuriya ya yi wa duk ƙasar da ya yi niyyar hallakarwa. Kana tsammani za ka kuɓuta?