Isaiah 37:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allolin alโumman da kakannina suka hallaka sun cece su ne, allolin Gozan, Haran, Rezef da kuma na mutanen Eden waษanda suke zama a Tel Assar?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููููููู ุณููู ููููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบููุงูุธููู ุฏู ูู ููุฑููู ุฏู ูู ุฑูููฐุธูููฐฺขู ุฏู ูู ุนูููุฏููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุงูู ุชูููฐููุณููุฑูุ ุจูุงุจู ูููุงู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุงููููููุงูููููุณู ููููุฏู ูู ุนููู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakannina sun hallakar da biranen Gozan, da Haran, da Rezef, suka kuma kashe mutanen Eden, mazaunan Telassar, ba ko ษaya daga cikin gumakansu da ya iya cetonsu.