Isaiah 37:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga jakadun ya karanta ta. Sa’an nan ya haura zuwa haikalin Ubangiji ya shimfiɗa ta a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هٜىٰزٜىٰكِيَ يَكَرْٻِ وَسِيڧَرْ دَغَ حَنُّنْ یَنْ عَيْكَنْ يَكَرَنْتَ؞ سَيْيَهَوْرَ دَ عِتَ ثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، يَشِمْڢِطَا وَسِيڧَرْ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga hannun manzannin, ya karanta ta. Sa'an nan ya shiga Haikali, ya ajiye wasiƙar a gaban Ubangiji,