Isaiah 37:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Gaskiya ce, ya Ubangiji, cewa sarakunan Assuriyawa sun mai da dukan waɗannan mutane da ƙasashensu kango.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَغَسْكِيَ كَمْ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَرَاكُنَنْ أَسُّرِيَ سُنْ هَلَّكَرْ دَ دُكَنْ أَلْعُمَّيْ دَ ڧَسَاشٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukanmu mun sani, ya Ubangiji, yadda sarakunan Assuriya suka hallakar da al'ummai masu yawa, suka mai da ƙasashensu kufai, marasa amfani,