Isaiah 37:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na haƙa rijiyoyi a baƙuwar ƙasa na kuma sha ruwa a can. Da tafin ƙafafuna na busar da dukan rafuffukan Masar.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَ تَاڧَمَ دَ رِجِيُواْيِنْدَ كَتُواْنَ، كَشَا ضُوً دَ بَ نَڧَسَرْكَبَ؞ كَتَرٜىٰ دُكَنْ رَاڢُڢُّكَنْ مَصَرْ دُواْمِنْ سُواْجُواْجِنْكَ سُتَاكَ عَبُوسَشِّيَرْ ڧَسَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kuma yi fāriya da cewa ka haƙa rijiyoyi a baƙuwar ƙasa, ka kuma sha ruwansu, sojojinka kuma sun tattake Kogin Nilu da ƙafafunsu, har ya ƙafe.