Isaiah 37:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanensu, suka rasa ƙarfi, sun firgita suka kuma sha kunya. Suka zama kamar tsire-tsire a gona, kamar tsire-tsiren ta suka tohu, kamar ciyawar da ya tsiro a kan rufi, wadda zafi ya yi wa ƙuna kafin tă yi girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ مَذَوْنَنْ بِرَنٜىٰنْ ذَاسُ رَسَ ڧَرْڢِے، ذَاسُجِڟُواْرُواْ سُضِكِثِے، سُذَمَ كَمَرْ ثِيَوَ أَدَاجِ، كَمَرْ ڧأَنَانً غَنْيَيٜىٰ، كَمَرْ ڟِرُواْ عَكَنْ رُڢِنْ طَاكِ وَنْدَ إِسْكَ تَسَا يَبُوشٜىٰ كَاڢِنْ يَيِ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen da suke zaune a can marasa ƙarfi ne. Sun firgita, sun suma. Sun zama kamar ciyawa a saura, ko hakukuwan da suka tsiro a kan rufi, waɗanda zafin iskar gabas ta buga su.