Isaiah 37:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma na san inda kake zama da sa’ad da kakan fita ka kuma koma da yadda ka harzuƙa gāba da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹نِے ڢَا إِنَ سَنٜىٰ دَ ذَمَنْكَ، دَ ڢِتَرْكَ دَ شِغُواْوَرْكَ، دَ ذَاڢِنْ ڢُشِنْكَ عَكَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma na san kome game da kai, abin da kake yi da inda kake tafiya. Na san yadda ka harzuƙa gāba da ni.