Isaiah 37:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran da suka rage na gidan Yahuda kuwa za su yi saiwa a ƙarƙashi su kuma ba da ’ya’ya a bisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَغُواْوَرْ غِدَنْ يَهُودَ ذَاسُ كَڢُ سُيَلْوَتَ كَمَرْ إِتَاثٜىٰنْ دَ سَيْوُاْيِنْسَ سُكَ سَوْكَ ثِكِنْ ڧَسَا، رَسَّنْسَ عَبِسَ كُمَ سُكَ بَادَ یَیَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su da suka tsira daga al'ummar Yahuza za su yi lafiya kamar dashe-dashen da saiwoyinsu suka shiga da zurfi cikin ƙasa, suka kuma ba da amfani.