Isaiah 37:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama daga Urushalima raguwa za tฤ fito, kuma daga Dutsen Sihiyona ฦungiyar waษanda suka tsira. Himmar Ubangiji Maษaukaki zai cika wannan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ู ุถูุบููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนู ุฐูุงุชู ฺขูุชููุงูุ ุฏูุบู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ฺงูููโุบูููุฑู ููุทูููุฏู ุณููู ฺููุฑูุงุ ูููุดููู ฺงูููููุฑู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููฐ ุฐููู ูููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen da za su tsira su ne na cikin Urushalima da na kan Dutsen Sihiyona, gama Ubangiji Mai Runduna ne ya yi niyya ya sa haka ya faru.