Isaiah 37:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa game da sarkin Assuriya, โ€œBa zai shiga wannan birni ba ya harbe kibiya a nan. Ba zai zo gabansa da garkuwa ba ko ya gina mahaurai kewaye a kansa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุณู‘ูุฑููŠูŽุŒ ยซ โ€นุจูŽุฐูŽูŠู’ ุดูุบูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽู‡ูŽุฑู’ุจูŽ ูƒูุจููŠูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุชูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ู…ูŽุชูŽ ุฏูŽ ุบูŽุฑู’ูƒููˆูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐุชูŽ ุฏูŽ ฺงูŽุณูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ ุชูŽูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œWannan shi ne abin da Ubangiji ya ce a kan Sarkin Assuriya, โ€˜Ba zai shiga wannan birni ba, ko kuwa ya harba ko da kibiya ษ—aya a cikinsa. Sojoji masu garkuwoyi ba za su zo ko kusa da birnin ba, ba kuma za su yi mahaurai kewaye da birnin ba.