Isaiah 37:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai yiwuwa Ubangiji Allahnka zai ji maganganun sarkin yaฦin da maigidansa, sarkin Assuriya, ya aika don yฤ zagi Allah mai rai, ya kuma tsawata masa saboda maganganun da Ubangiji Allahnka ya ji. Saboda haka ka yi adduโa saboda raguwar da suke da rai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููููุฑู ุฏู ุฏููููู ู
ูุบูููโุบููููู ุบููุงูุฑูููููู ููููููููููู ุงููุณููุฑูููุ ููููุฏู ุดููุบูุจูููุณู ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑููู ููุนููููู ูููู ูู ุงูููููู ู
ููู ุฑูููุ ู
ููู ูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ฺูุงููุชูุง ููู
ูุบูููโุบูููููููู ุฏู ููุฌูุ ูููู ฺขูุงุ ุณููู ููุชูุงุฏู ุงููุฏููุนูุฑููู ุณูุจููุงูุฏู ุถูุบููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนูุฑูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Assuriya ya aiko babban shugaban mayaฦansa don ya zagi Allah mai rai. Da ma Ubangiji Allahnka ya ji waษannan zage-zage ya kuma hukunta waษanda suka yi su. Don haka sai ka yi addu'a ga Allah saboda mutanenmu waษanda suka ragu.โ