Isaiah 37:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Ishaya ya ce musu, โ€œKu faษ—a wa maigidanku cewa, โ€˜Ga abin da Ubangiji ya faษ—a. Kada ka ji tsoron abin da ka ji, maganganun nan da bayin sarkin Assuriya suka yi mini saษ“o.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนูุดูŽุงูŠูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒูฺขูŽุทูŽุง ูˆูŽุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ูƒู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ โ€นูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ูู†ู’ ุบููˆุงู’ุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽุฌู ูˆูŽูƒูู„ูŽู†ู’ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุณู‘ูุฑููŠูŽ ุณููƒูŽูŠู ุนูŽูƒูŽูŠู’ู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya aika masa da amsa cewa, โ€œUbangiji ya ce kada ka damu da irin zargin da Assuriyawa suke ta yi a kansa.