Isaiah 37:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka saurara! Zan sa ruhuna a cikinsa saboda sa’ad da ya ji wani labari, zai koma zuwa ƙasarsa, a can kuwa zan sa a kashe shi da takobi.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، نِے دَكَيْنَ ذَنْسَا مَسَ وَنِ رُوحٌ دَ ذَيْسَا يَجِ وَتَ جِيتَ جِيتَرْ دَ ذَاتَ سَا يَكُواْمَ ڧَسَرْسَ؞ عَثَنْ ذَنْسَا عَكَشٜىٰشِ دَ تَكُواْبِے؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai sa Sarkin Assuriya ya ji jita-jitar da za ta sa ya koma ƙasarsa, Ubangiji kuwa zai kashe shi a can.”