Isaiah 38:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma me zan ce? Ya riga ya yi mini magana, shi kansa ne kuma ya aikata. Zan yi tafiya da tawali’u dukan kwanakina saboda wahalar raina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، مٜىٰ ذَنْثٜىٰ؟ شِ يَيِ مَغَنَ، يَكُمَ عَيْكَتَ؞ بَنْ عِيَيِنْ بَرْثِبَ، سَبُواْدَ وَنَّنْ ٻَثِنْ ذُوثِيَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me zan iya faɗa? Ubangiji ne ya yi wannan. Ina da ɓacin zuciya, ba na iya barci.