Isaiah 38:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji, ta waɗannan abubuwa ne mutane suke rayuwa; ruhuna kuma yana samun rai a cikinsu shi ma. Ka maido mini da lafiya ka kuma sa na rayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُبَنْ‌غِجِ ، دُكْ دَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، كَوَرْكَرْ دَنِے، رُوحُنَ يَسَامِ وَرْكٜىٰوَ، كَمَيَرْ مِنِ دَ لَاڢِيَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, zan bi ka, kai kaɗai. Ka warkar da ni, ka bar ni da rai.