Isaiah 38:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce wannan kuwa saboda ribata ne cewa in sha irin wahalan nan. Cikin ฦaunarka ka kiyaye ni daga ramin hallaka; ka sa dukan zunubaina a bayanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุฑูุงููููุชูุง ููุดูุง ูปูุซููู ุฐููุซูููุงุฑู ููููุ ุซููููู ฺงูููููุฑููู ููููููุงููููฐูู ุฏูุบู ุฑูุงู
ููู ูููููููุ ุบูู
ูุง ููุง ููููุฑูุฏู ุฏููููู ุฐูููุจููููู ุฏูุบู ุบูุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦacin zuciyata zai juya ya zama salama. Ka ceci raina daga dukan hatsari, Ka gafarta dukan zunubaina.