Isaiah 38:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai cece ni, za mu kuma rera da kayan kiɗi masu tsirkiya dukan kwanakinmu a cikin haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، يَغَمْشٜىٰكَ كَثٜىٰثٜىٰنِ؞ شِيَسَا ذَامُ كَطَ غَرَايُ مُرٜىٰرَ وَاڧَرْ يَبُواْ، ذَامُ رٜىٰرَ يَبُواْ ثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka riga ka warkar da ni! Za mu kaɗa garayu mu kuma raira waƙar yabo, Za mu raira yabo cikin Haikalinka muddin ranmu.