Isaiah 38:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ishaya ya riga ya ce, “Ku shirya curin da aka yi da ’ya’yan ɓaure ku kuma shafa a marurun, zai kuwa warke.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ وَنَّنْ يَڢَرُ نٜىٰ لُواْكَثِنْ دَ عِشَايَ يَثٜىٰ «بَرِ أَطَوْكِ دُنْڧُلٜىٰنْ دَ عَكَيِ دَ یَیَنْ ٻَوْرٜىٰ، أَ مَنّٜىٰ عَكَنْ مَرُورُنْ دُواْمِنْ هٜىٰزٜىٰكِيَ يَوَرْكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ya faru bayan da Ishaya ya faɗa wa sarki ya sa curin da aka yi da 'ya'yan ɓaure a kan marurun, ya kuwa warke.