Isaiah 38:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa tuna, ya Ubangiji, yadda na yi tafiya a gabanka da aminci da dukan zuciya na kuma yi abin da yake nagari a idanunka.โ Sai Hezekiya ya yi kuka mai zafi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ููููููููฐูู ุ ุงูููู ุถููุงฺูงููุงููููุ ููุชููู ููุฏูู ูููู ุชฺูขููู ุงููุบูุจููููู ุซููููู ุงููู
ูููุซู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุชูุ ููููู
ู ุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏููุงููููุยป ุณููู ููููฐุฒูููฐูููู ูููู ูููููุง ู
ููู ุฐูุงฺขู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa Ubangiji, ka tuna, na bauta maka da aminci da biyayya, na kuma yi ฦoฦarin aikata abin da kake so in yi.โ Sai ya fara kuka mai zafi.