Isaiah 39:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci Merodak-Baladan ɗan Baladan sarkin Babilon ya aika wa Hezekiya wasiƙu da kuma kyauta, domin ya ji rashin lafiyarsa da kuma warkarwarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ لُواْكَثِ سَرْكِے مٜىٰرُواْدَكْ بَلَدَنْ طَنْ بَلَدَنْ نَ بَابِيلَ، يَعَيْكُواْ دَ وَكِلَيْ تَرٜىٰدَ وَسِيڧَ دَ ݣَوْتَا ذُوَاغَ هٜىٰزٜىٰكِيَ، غَمَا يَا جِ لَابَرِنْ رَشِنْ لَاڢِيَرْسَ دَ سَامُنْ سَوْڧِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci sai Sarkin Babila, wato Merodak Baladan, ɗan Baladan, ya ji labarin sarki Hezekiya ya yi rashin lafiya, saboda haka sai ya aika masa da wasiƙa da kuma kyautai.