Isaiah 39:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce lokaci yana zuwa sa’ad da kome da yake cikin fadanka, da kuma dukan abin da kakanninka suka ajiye har yă zuwa yau, za a kwashe zuwa Babilon babu abin da za a bari, in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹لَلَّيْ ݣُونَكِے سُنَ ذُوَا عِنْدَ ذَاعَ ݣُوشِ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ غِدَنْكَ دَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ كَاكَنِّنْكَ سُكَيِ أَجِيَ حَرْ ذُوَا يَوْ؞ ذَاعَݣُوشٜىٰسُ دُكَ ذُوَا بَابِيلَ؞ بَابُ أَبِنْدَ ذَاعَ بَرِ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Lokaci yana zuwa da za a kwashe dukan abin da yake a fādarka, da dukan abin da kakanninka suka tara har ya zuwa yau, zuwa ƙasar Babila. Ba abin da za a rage.