Isaiah 4:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za tă zama rumfa da inuwar da za tă tare zafin rana, da kuma mafaka da wurin ɓuya daga hadari da ruwan sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَوْكَكَرْسَ ذَاتَ ذَمَ تٜىٰنْتِ، تَبَادَ إِنُوَ أَ لُواْكَثِنْ ذَاڢِنْ رَانَ دَ دَرٜىٰ كُمَ ذَاتَ ذَمَ وُرِنْ ٻُيَ دَ كُمَ مَڢَكَا دَغَ ضُوَ مَيْ ڧَنْڧَرَ دَ إِسْكَ مَيْ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗaukakarsa za ta inuwantar da birnin daga zafin rana, ta sa ya zama lafiyayyen wurin da aka kāre daga ruwan sama da hadiri.