Isaiah 40:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, Ubangiji Mai Iko Duka yana zuwa da iko, hannunsa kuma yana yin mulki dominsa. Duba, ladarsa tana tare da shi, sakamakonsa kuma na rakiyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبَ، غَا عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ يَنَ ذُوَا ثِكِنْ إِيكُواْ، حَنُّنْسَ مَيْ ڧَرْڢِے يَنَ مُلْكِ؞ غَاشِ، لَادَنْسَ يَنَ تَرٜىٰدَشِ، سَكَمَكُوانْسَ يَنَ تَرٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana zuwa ya yi mulki da iko, Zai taho tare da mutanen da ya cece su. Ga shi, zai kawo lada Zai kuma yi wa mutane sakamako.