Isaiah 40:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne ya auna ruwaye a tafin hannunsa, ko kuwa ya gwada tsawon sammai da fฤษ—in tafin hannunsa? Wane ne ya riฦ™e ฦ™urar ฦ™asa a kwando, ko kuwa ya auna nauyin duwatsu a magwaji, tuddai kuma a maโ€™auni?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽฺ ููˆุฏูŽ ุชูœู‰ูฐูƒู ุฏูŽ ุชูŽฺขูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽ ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ฺขูŽุงุทูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ูุŸ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุฑูŽุฑู‘ูŽุจูŽ ุชูุฑู’ูปูŽูŠูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏูŽ ู…ููˆุฏูุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽ ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ุฏูŽ ู…ูŽุนูŽูˆู’ู†ูุŒ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺ ููˆุฌูุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wanda zai iya auna teku da tafin hannu, Ko sararin sama da tafin hannunsa? Akwai wanda zai iya tallabe turษ“ayar duniya a cikin finjali, Ko ya iya auna duwatsu da tuddai a ma'auni?