Isaiah 40:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne Ubangiji ya nemi shawararsa don yฤƒ ganar da shi, wane ne kuma ya koya masa hanyar da ta dace? Wane ne ya koya masa sani ko ya nuna masa hanyar fahimta?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽู†ูœู‰ูฐู…ู ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุŸ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒููˆุงู’ูŠูŽ ู…ูŽุณูŽ ูŠูู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŸ ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒููˆุงู’ูŠูŽ ู…ูŽุณูŽ ุณูŽู†ูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ู†ููˆู†ูŽ ู…ูŽุณูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ฺขูŽู‡ูู…ู’ุชูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da wa Allah yake yin shawara Domin ya sani, ya kuma fahimta, Ya kuma koyi yadda za a yi abubuwa?