Isaiah 40:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba da jimawa ba bayan an shuka su, ba da jimawa ba bayan an dasa su, ba da jimawa ba bayan sun yi saiwa a ƙasa, sai yă hura musu iska su yanƙwane, guguwa kuma ta kwashe su kamar yayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو كَمَرْ ڢُلَوَرْ دَاجِنٜىٰ؞ دَظَرَرْ عَكَ شُوكَسُ، دَظَرَرْ سُكَ تُواْهُ، كَاڢِنْ سُيِ ڧَرْڢِے، دَ اللَّهْ يَهُورَ إِسْكَ عَكَنْسُ سَيْ سُكَ بُوشٜىٰ؞ عِ، غُوغُوَ تَكَنْ ݣُوشٜىٰسُ كَمَرْ دُوسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna kama da ƙaramin dashe Wanda bai daɗe ba, Bai yi ko saiwar kirki ba. Sa'ad da Ubangiji ya aiko da iska, Sai su bushe, iskar ta hure su kamar ƙaiƙayi.