Isaiah 40:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga wa za ku kwatanta ni? Ko kuwa wa yake daidai da ni?” In ji Mai Tsarkin nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ اللَّهْ مَيْ ڟَرْكِے ، «غَ وَ ذَاكُ ݣُوتَنْتَانِ؟ وَ كُنْ غَا نَيِ دَيْدَيْ دَشِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da wane ne za a kwatanta Allah Mai Tsarki? Ko akwai wani mai kama da shi?