Isaiah 40:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ษ—aga idanunku ku duba sammai. Wane ne ya halicce dukan waษ—annan? Wane ne ya fitar da rundunar taurari ษ—aya-ษ—aya, yana kiransu, kowanne da sunansa. Saboda ikonsa mai girma da kuma ฦ™arfinsa mai girma, babu ko ษ—ayansu da ya ษ“ace.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุชูŽุงุฏูŽ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ูƒู ุณูŽู…ูŽ ูƒูุฏููˆุจูŽ! ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุญูŽู„ูุซู‘ู ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽุŸ ุดู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุชูŽูˆู’ุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽ ุทูŽูŠูŽ ุทูŽูŠูŽุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูุฑูŽุง ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ุณูŽุŒ ุจูŽุงุจู ุทูŽูŠูŽู†ู’ุณู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูปูŽุซูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka dubi sararin sama a bisa! Wane ne ya halicci taurarin da kake gani? Shi wanda yake musu jagora kamar sojoji, Ya sani ko su guda nawa ne, Yana kiran dukansu, ko wanne da sunansa! Ikonsa da girma yake, Ba a taษ“a rasa ko ษ—ayansu ba!