Isaiah 40:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muryar wani tana kira cewa, โA cikin hamada ku shirya hanya saboda Ubangiji; ku miฦe manyan hanyoyi domin Allahnmu a cikin jeji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฑููู ู
ููู ููุฑูุง ุชููู ุซูููฐูู ยซููุดูุฑููู ูู ููููููููฐูู ุญููููู ุงููุฏูุงุฌูุ ฺูู ูุฑู ุญููููู ุงูู ููู
ูุงุฏู ุฏููุงูู
ููู ุงูููููู ููู
ู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Murya tana kira tana cewa, โKa shirya hanya a jeji domin Ubangiji! Ka share hanya a hamada domin Allahnmu!