Isaiah 40:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a cike kowane kwari, a baje kowane dutse da kowane tudu; za a mayar da karkatattun wurare su zama sumul, munanan wurare kuma su zama da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ ثِثِّكَ كُواْوَنٜىٰ ݣُورِ، ذَاعَ ݣُونْتَرْ دَ كُواْوَنٜىٰ دُوڟٜىٰ دَ كُواْوَنٜىٰ تُدُ، ذَاعَ ڠَرَ حَنْيَرْ غَرْغَدَ تَمِيڧٜىٰ، مُومُّنَنْ وُرَارٜىٰ ذَاسُ ذَمَ سُمُلْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a cike kowane kwari, Za a baje kowane dutse. Tuddai za su zama fili, Ƙasa mai kururrumai za ta zama sumul.