Isaiah 40:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muryar tana cewa, โKa yi shela.โ Na kuwa ce, โMe zan yi shelar?โ โDukan mutane kamar ciyawa suke, kuma dukan ษaukakarsu kamar furannin jeji ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฑููู ุชูุงูู ููุฑูุง ุชูุซูููฐู
ูููุ ยซูููู ุดูููฐูู!ยป ุณููู ููุซูููฐ ยซุดูููฐููุฑู ู
ูููฐ ุฐูููููุยป ุณููู ู
ูุฑููู ุชูุงููู
ูุณู ยซูููู ุดูููฐูู ุซูููฐูู ุฏููููู ุญูููุชูู ู
ููู ุฑููู ููู
ูุฑู ุซููููู ุณูููููฐุ ุจูุณฺูขู ฺขูููููุฑู ุฏูุงุฌู ฺูููุงูู ุฑูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Murya ta yi kira ta ce, โKa yi shela!โ Na yi tambaya na ce, โShelar me zan yi?โ โKa yi shela, cewa dukan 'yan adam kamar ciyawa suke, Ba su fi furannin jeji tsawon rai ba.